iqna

IQNA

mutuwar mutane
Tehran (IQNA) a kasar Iraki an ayyana zaman makoki na kwanaki 3 bayan gobarar da ta yi sanadiyar mutuwar mutane sama da tamanin a wani asibiti.
Lambar Labari: 3486103    Ranar Watsawa : 2021/07/13

Tehran (IQNA) sakamakon fashewar wasu abubuwa masu karfi a birnin Beirut na kasar Lebanon mutane fiye da 200 sun rasa rayukansu.
Lambar Labari: 3485059    Ranar Watsawa : 2020/08/05