IQNA

An bukaci Baitul malin Amurka da ya daina nuna wariya ga musulmi a harkokin banki

Tehran (IQNA) ‘Yan majalisar da dama karkashin jagorancin Ilhan Omar ‘yar musulma a majalisar wakilai da kuma Sanata Elizabeth Warren sun bukaci ma’aikatar baitul malin Amurka da ta sauya manufofinta na nuna wariya ga musulmi da tsiraru a wannan kasa.
Magoya bayan kungiyoyin kwallon kafa musulmi suna magana kan karbar bakuncin Qatar
Tehran (IQNA) A lokacin gasar cin kofin duniya da ake yi a kasar Qatar, masoya musulmi sun gamsu da karbar bakuncin wannan kasa da kuma bin ka'idojin addinin musulunci da kuma tunawa da su da kyau.
2022 Nov 27 , 15:19
Nasarar 'yan takara biyu musulmi a zaben majalisar dokokin Amurka
Tehran (IQNA) Ilhan Omar da Rashidah Tlaib Musulmai ‘yan majalisar dokokin Amurka sun sake lashe zaben tsakiyar wa’adi na majalisar.
2022 Nov 09 , 14:54
'Yan wasan musulmi da sabbin hanyoyin yada Musulunci
Tehran (IQNA) Wasu ’yan wasa Musulmi, wadanda ake yi wa kallon fitattun mutane, sun samu damar canza mummunar surar Musulunci ta yadda suke gudanar da ayyukansu da halayensu.
2022 Nov 11 , 18:37
Kyautar mata mafi ƙarfi a Kanada ga mata biyu Musulmai
Tehran (IQNA) An zabi wasu mata musulmi biyu a kasar Canada cikin manyan mata 100 masu fafutuka da zaburarwa a fannin zamantakewa da tattalin arziki a wannan kasa.
2022 Oct 30 , 15:52
Martanin duniya game da shirin gwamnatin yahudawa na gina sabbin matsugunnai
Tehran (IQNA) A ranar Juma'ar da ta gabata ce sashen tsare-tsare na gwamnatin yahudawan Isra’ila ya sanar da taron kwamitin tsare-tsare na majalisar koli, inda taron ya sanar da amincewa da shirin gina rukunin gidaje 4,000 a cikin yankunan Falastinawa.
2022 May 07 , 22:06
Seif Al-Islam Ghaddafi Ya Mika Takardun Neman Tsayawa Takarar Shugabancin Kasar Libya
Tehran (IQNA) Seif Al-Islam Ghaddafi ya ajiye takardun takararsa a zaben shugabancin kasar na watan Disamba dake tafe.
2021 Nov 15 , 21:09
Zanga-Zangar Wasu Amurkawa Kan Rawar Da Facebook Ke Takawa Wajen Yada Kin Jinin Musulunci
Tehran (IQNA) Daruruwan Amurkawa ne suka gudanar da zanga-zanga a birane daban-daban na kasar don nuna adawa da rawar da Facebook ke takawa wajen yada kyamar Musulunci.
2021 Nov 15 , 21:24
An Rufe Dukkanin Ma'aikatun Gwamnati A Karbala Domin Tarukan Arba'in
Tehran (IQNA) mahukunta a kasar Iraki sun sanar da rufe dukkanin ma'aikatu a birnin Karbala domin shirin gudanar da tarukan arba'in.
2021 Sep 23 , 18:19
Gwamnatin Najeriya Ta Ce Ba Za Ta Hukunta 'Yan Boko Haram Da Suka Tuba Ba
Tehran (IQNA) Gwamnatin Tarayyar Najeriya tace ba zata hukunta mayakan boko haram da suka aje makaman su ba.
2021 Aug 22 , 20:50
Yunkurin Imam Hussain (AS) Ci Gaba Ne Na Wanzuwar Tafarkin Kakansa (SAW)
Tehran (IQNA) babban sakataren cibiyar Ilimi ta Rasulul A'azam da ke Kano a Najeriya ya bayyana cewa, yunkurin Imam Hussain (AS) ci gaba ne na isar da sakon kakansa (SAW).
2021 Aug 23 , 15:36
Hizbullah Ta Aike Da Sakon Taya Murnar Nasara Ga Al'ummar Falastinu
Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta aike da sakon taya murnar samun nasara ga al'ummar Falastinu musammnan zirin Gaza.
2021 May 21 , 20:13
Yanayin Watan Ramadan Mai Alfarma A Kasashen Duniya
Tehran (IQNA) a gobe ne za a fara azumin watan ramadan a wasu daga cikin kasashen duniya.
2021 Apr 12 , 19:51