Hotunan Masallacin Sahlah Daya Daga Cikin Masallatan Tarihi A Najaf
Tehran (IQNA) hotunan masallacin Sahlah daya daga cikin muhimman masallatai na tarihi a birnin Najaf na Iraki.
Wasu daga cikin hotunan masallacin Sahlah daya daga cikin muhimman masallatai na tarihi a birnin Najaf na Iraki, wanda yake tazarar kilo mita 10 daga hubbaren Imam Ali (AS)