iqna

IQNA

tafsir
Tafsiri da malaman tafsiri  (8)
Tafsirin Sharif "Al-Tibyan fi Tafsir Al-Qur'an" na Sheikh Tusi shi ne tafsir in alkur'ani mai girma na farko wanda malamin shi'a ya rubuta kuma yana magana ne akan tafsir in dukkan surori da ayoyin kur'ani, da kuma ga wannan dalilin yana da wuri na musamman.
Lambar Labari: 3488212    Ranar Watsawa : 2022/11/21