iqna

IQNA

jingina
Tafsiri da malaman tafsiri  (7)
Daya daga cikin tsoffin tawili ana danganta shi ga Imam Hasan Askari (a.s.) wanda ya kunshi hadisai 379, kuma ya yi tafsirin wasu ayoyin Alkur’ani, kuma mafi yawan tafsirin sun shafi mu’ujizar Annabi (s.a.w) da imaman Shi’a. Zo.
Lambar Labari: 3488196    Ranar Watsawa : 2022/11/18