iqna

IQNA

mushrikai
Surorin Kur'ani (112)
Tehran (IQNA) A cikin Alkur’ani mai girma, surori da ayoyi daban-daban sun yi bayanin Allah, amma suratu Ikhlas, wacce gajeriyar sura ce ta ba da cikakken bayanin Allah.
Lambar Labari: 3489765    Ranar Watsawa : 2023/09/05

Surorin Kur’ani  (50)
Tashin matattu ko rayuwa bayan mutuwa batu ne da aka nanata a koyarwar addini. Suratul Qaf daya ce daga cikin surorin Alkur'ani mai girma, wacce take amsa masu karyatawa ta hanyar yin ishara da mutanen da suka yi la'akari da karancin rayuwa a duniya.
Lambar Labari: 3488388    Ranar Watsawa : 2022/12/24

Surorin Kur’ani   (37)
Akwai kungiyoyi daban-daban da suke musun Allah ko kadaita Allah; A tsawon tarihi Allah ya azabtar da wasu daga cikinsu, amma ya ba wa wasu dama, amma ya bayyana makomarsu da kuma karshen da ke jiransu domin su yanke wa kansu shawarar ci gaba da tafarkin da suka dauka.
Lambar Labari: 3488062    Ranar Watsawa : 2022/10/24

Bayanin ayyukan watan Rabi'ul-Awwal
Watan Rabi'ul-Awl wata ne na bayyanar rahamar Allah ga bil'adama tare da haihuwar Annabi Muhammad (SAW). Tare da addu'o'in musamman na wannan rana, an so yin azumi, wanka da bayar da sadaka.
Lambar Labari: 3487921    Ranar Watsawa : 2022/09/28

Tehran (IQNA) Allah shi ne kadai mahaliccin talikai kuma yana shiryar da halittu  Amma wasu ba su yarda da wannan shiriyar ba, sai suka zabi wanin Allah a matsayin majibincinsu; Amma wannan zabin kamar zabar makanta ne da tafiya a kan tafarkin duhu.
Lambar Labari: 3487195    Ranar Watsawa : 2022/04/20