iqna

IQNA

rijista
Tehran (IQNA) An fara gudanar da rijista n sunayen masu sha’war koyon karatun kur’ani mai tsarki a cibiyar musulunci ta Hamburg.
Lambar Labari: 3489098    Ranar Watsawa : 2023/05/06

Makarancin Kur’ani daga Ivory Coast a wata hira da IQNA:
Tehran (IQNA) Abdulrahman Sou, hafiz kuma makaranci daga kasar Ivory Coast wanda ya halarci gasar kur'ani ta kasa da kasa da kasar Iran ta gudanar a fannin hardar kur'ani, ya bayyana ayyukan kur'ani musamman a fagen ilmantar da kur'ani a kasar ta Ivory Coast a matsayin ci gaba da fadada.
Lambar Labari: 3488706    Ranar Watsawa : 2023/02/23

Tehran (IQNA) A ranar Asabar mai zuwa ne 15 ga watan Bahman za a fara rajistar gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 16 na "Inna lilmutaqein Mafazah" a tashar Al-Kowsar Global Network.
Lambar Labari: 3488589    Ranar Watsawa : 2023/01/31

Tehran (IQNA) Shekara ta biyu kenan a jere da ake gudanar da aikin hajji a cikin yanayi na corona.
Lambar Labari: 3486121    Ranar Watsawa : 2021/07/20

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar nazarin addinin musulunci ta Iman da ke kasar Austria za ta gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ilmomin musulunci.
Lambar Labari: 3482872    Ranar Watsawa : 2018/08/07