iqna

IQNA

tallafawa
IQNA - Karuwar kyamar Musulunci da nuna wariya ga mata musulmi a wuraren aiki da makarantu na Faransa ya haifar da sha'awar yin hijira daga wannan kasa.
Lambar Labari: 3490663    Ranar Watsawa : 2024/02/18

Wadda ta assasa ranar Hijabi ta duniya ta bayyana a wata hira da yayi da Iqna
IQNA - Nazema Khan ta ce: Babban burina na kaddamar da ranar Hijabi ta Duniya shi ne na wayar da kan al’umma game da hijabi a duniya domin ‘yan uwa mata su rika gwada hijabi ba tare da nuna kyama, wariya da kyama ba.
Lambar Labari: 3490578    Ranar Watsawa : 2024/02/02

IQNA - Manuel Besler, mataimakin shugaban kungiyar agaji ta Red Cross ta kasa da kasa, yayin da yake bayyana laifukan gwamnatin sahyoniyawan a Gaza, ya jaddada wajabcin yin gagarumin kokari na samar da agaji da tsagaita bude wuta a Gaza.
Lambar Labari: 3490508    Ranar Watsawa : 2024/01/21

Dubai (IQNA) Babban Sashen kula da harkokin addinin Musulunci na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ya sanar da buga mujalladi 100,000 na kur’ani mai tsarki domin rabawa a ciki da wajen kasar.
Lambar Labari: 3490366    Ranar Watsawa : 2023/12/26

Tazarar da ke tsakanin siyasar shugabannin Tanzaniya da ra'ayin jama'a na kara fadada. Tare da yaduwar laifuffukan dabbanci na Isra'ila, an tunzura ra'ayin jama'ar Tanzaniya kan Isra'ila tare da samar da karin sarari don nuna adawa da gwamnatin sahyoniyawan mamaya.
Lambar Labari: 3490357    Ranar Watsawa : 2023/12/24

Alkahira (IQNA) Jami'ar Azhar ta kasar Masar ta sanar da bayar da lambar yabo ta jami'ar kur'ani mai tsarki ta Tanta a duniya inda ta fitar da sanarwa tare da taya murna ga wannan nasara.
Lambar Labari: 3490247    Ranar Watsawa : 2023/12/03

Washington (IQNA) Wani dan wasan kwallon kwando dan kasar Amurka ya sanya hijabi a wani taron manema labarai bayan kammala wasan domin nuna goyon bayansa ga al'ummar Gaza.
Lambar Labari: 3490178    Ranar Watsawa : 2023/11/20

Accra (IQNA) An gudanar da taron tallafa wa Falasdinu a jami'ar Musulunci ta Ghana tare da halartar gungun malamai da dalibai.
Lambar Labari: 3490024    Ranar Watsawa : 2023/10/23

Tehran (IQNA) A yau dubban iyaye mata na Iran tare da 'ya'yansu ne suka halarci taruka da dama da aka gudanar a fadin kasar, domin nuna goyon baya ga al'ummar Gaza da kuma yin Allah wadai da laifukan da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta aikata.
Lambar Labari: 3490008    Ranar Watsawa : 2023/10/20

Tehran (IQNA) Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta hada kai da masu fafutuka da kungiyoyin musulmi a kasar Ingila domin taimakawa wadanda girgizar kasar ta shafa a Turkiyya da Syria.
Lambar Labari: 3488660    Ranar Watsawa : 2023/02/14

Tehran (IQNA) Gidauniyar bayar da agaji ta "Al-Kanadrah" da ke Kuwait ta sanar da raba tafsirin kur'ani a cikin harsuna daban-daban a tsakanin wadanda ba sa jin harshen Larabci da ke zaune a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488210    Ranar Watsawa : 2022/11/21

Tehran (IQNA) Majalisar malaman Falasdinu ta yi kira da a dauki kwararan matakai na dukkan musulmi maza da mata da yara kanana wajen tallafa wa masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3487817    Ranar Watsawa : 2022/09/07

Bangaren kasa da kasa, jahar Bauchi da ke Najeriya ta ware wani kasafin kudi mai yawa da ya kai Naira miliyan 53 domin tallafawa gasar kur’ani mai tsarkia  jahar.
Lambar Labari: 3482298    Ranar Watsawa : 2018/01/14