IQNA

Masallacin Heydar Baku a Hotuna

Tehran (IQNA) – Masallacin Heydar da ke Baku mai fadin murabba’in mita 12,000, na daya daga cikin wuraren ibada mafi girma ga musulmi a yankin Kudancin Caucasus domin ya dauki nauyin masu ibada 4,000.

An bude masallacin ne a shekara ta 2014 da sunan tsohon shugaban kasar Azabaijan Heydar Aliyev.