Da yake jawabi a cikin jerin zaman tarukan Ashura, Dr Mohsen Esmaeili ya yi karin bayani kan bangarori daban -daban na juyayin Ashura.
A cikin zama na 14, ya ce Imam Husaini (AS) ta hanyar sadaukarwarsa da ya yi, ya koya mana cewa ya kamata mu fi son gyara al'umma fiye da jin dadinmu.