IQNA - Wani farfesa dan kasar Amurka yana cewa: Kur'ani ya zama mafarin fahimtar shekaru na karshe na rayuwar Annabi Muhammad (SAW) da kokarinsa na tabbatar da zaman lafiya, kuma hikayoyin da aka kirkira a karshen karnin da suka gabata na muradin musulmi na mamaye wasu kasashe ba su da inganci.
17:23 , 2025 Dec 08