IQNA- Wani dan jarida kuma mai fafutuka dan kasar Australia ya ce balaguron da ya yi zuwa kasar Falasdinu a shekarar 2014 ya yi matukar tasiri a kansa. Ya kara da cewa tsayin dakan da Falasdinawa suka yi da kuma zurfin imaninsu, duk da wahalar da suke ciki, ya sanya shi sha'awa da karkata zuwa ga Musulunci.
19:29 , 2025 Dec 14