iqna

IQNA

kur’ani mai tsarki
Masana sun bayyana cewa gaskiya kana bin da ake yadawa na cewa wannan kur’animai tsarki tun a farkon tarhin muslucni yake.
Lambar Labari: 3484978    Ranar Watsawa : 2020/07/12

Tehran (IQNA) sheikh Khamis Bin Mahfuz Huwaidi fitaccen mai fasahar rubutun kur’ani dan kasar Yemen ya rasu bayan kamuwa da corona.
Lambar Labari: 3484758    Ranar Watsawa : 2020/05/03

Tehran - (IQNA) an fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan kur'ani mai tsarki a kasar Burkina Faso da ke yammacin Afrika.
Lambar Labari: 3484535    Ranar Watsawa : 2020/02/18

Bangaren kasa da kasa, an bude makarantar koyon hardar kur’ani mai tsarki ta Azlaf a yankin Daryush na kasar Moroco.
Lambar Labari: 3484025    Ranar Watsawa : 2019/09/07

Bangaren kasa da kasa, an girmama yarinya mafi karancin shekaru da ta hardace kur’ani a  UAE.
Lambar Labari: 3483927    Ranar Watsawa : 2019/08/08

Bangaren kasa da kasa, an fara gyaran wani kwafin kur'ani mai tsarki mai shekaru 455 a kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3483869    Ranar Watsawa : 2019/07/22

Bangaren kasa da kasa, wani mutum da ba a san ko wane ne bay a keta al kur’ani mai tsarki a wani masallaci a Kuwait.
Lambar Labari: 3483826    Ranar Watsawa : 2019/07/10

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da ayyuka na fadada ayyukan kur'ani mai tsarkia kasar Uganda.
Lambar Labari: 3483640    Ranar Watsawa : 2019/05/14

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani baje koli na kayayyakin rubutun kur’ani mai tsarki tun daga mataki na farko a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3483522    Ranar Watsawa : 2019/04/05

Jami'an kasar Pakistan sun kame wasu mutane su 7 bayan samun su da laifin keta alfarmar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3483506    Ranar Watsawa : 2019/03/29

Bangaren kasa da kasa, an saka wani kwafin kur’ani da aka tarjama tsawon daruruwan shekaru da suka gabata a cikin harshenturanci a kasuwa.
Lambar Labari: 3483187    Ranar Watsawa : 2018/12/06

Bangaren kasa da kasa, an fara rijistar sunayen wadanda suke da sha’awar shiga gasar kur’ani mai tsarki da ta kebanci nakasassu a Masar.
Lambar Labari: 3483081    Ranar Watsawa : 2018/10/29

Bangaren kasa da kasa, Masar ta samu nasarar dawo da wani tsohon kwafin kur’ani mai tsarki bayan fitar da shi daga kasar na tsawon shekaru.
Lambar Labari: 3483056    Ranar Watsawa : 2018/10/19

Bangaren kasa da kasa, a daiadi lokacin da tawagogi daban-daban suke yin tattakin arba’in zuwa Karbala an kafa wasu wurare na karatun kur’ani a Basara.
Lambar Labari: 3483037    Ranar Watsawa : 2018/10/10

Bangaren kasa da , an rubuta wani kwafin kur’ani mai tsari ami tsawon mita 16 a garin Faisal Abad na kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3482964    Ranar Watsawa : 2018/09/08

Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a gudanar da zaman taro mai taken tunanin Imam Khomeini (RA) a kan kur’ani mai tsarki a Senegal.
Lambar Labari: 3482734    Ranar Watsawa : 2018/06/07

Bangaren kasa da kasa, Said Bukhait Mubarak wani masani ne mai bincike kan kur’ani mai tsarki , wanda ya fara gudanar da wani sabon bincike kan harshen kur’ani.
Lambar Labari: 3482336    Ranar Watsawa : 2018/01/26

Bangaren kasa da kasa, kasashe 20 ne suka tura wakilans da suka halarci gasar hardar kur’ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3482139    Ranar Watsawa : 2017/11/26

Bangaren kasa da kasa, Marwan Alaridi wani mai fasahar rubutu dan kasar Lebanon ya gudanar da wani aiki na fasaha mai ban sha’awa na rubutun kur’ani.
Lambar Labari: 3481980    Ranar Watsawa : 2017/10/08

Bangaren kasa da kasa, Ahmad said wani matashi dan kasar Masar mai shekaru 14 ya nuna fatansa na ganin ya rubuta kur’ani mai tsarki da hannunsa.
Lambar Labari: 3481969    Ranar Watsawa : 2017/10/05