IQNA

Mai Yiwuwa A Canja Lokacin Kiran Sallar Isha’i A Saudiyya

Bangaren kasa da kasa, majalisar kasar Saudiyya za ta yi dubi kan wata shawara da wasu ‘yan majalisa suka bayar kan a rika jinkirta lokacin kiran sallar...

An Samar Da Tsarin Na’ura Mai Kwakwalwa Mai Dauke Da Surat Yasin A Harshen...

Bangaren kasa da kasa, an samar da wani sabon tsari na naura mai kwakwalwa wanda yake dauke da surat yasin da dukkanin abubuwan da suke da alaka da ita.

An Samu Wani Dadadden Kur’ani A Kasar Tunisia

Bangaren kasa da kasa, baban dakin adana kayan tarihi a kasar Tunisia ya sanar da samun wani kwafin kur’ani da tarihinsa ke komawa zuwa ga karni na bakwai...

An Bude Gasar Kur'ani Ta Kasa Da Kasa A Masar

Bangaren kasa da kasa, An bude gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a lardin Portsaid na kasar Masar tare da halartar makaranta da mahardata daga kasashen...
Labarai Na Musamman
An Fara Shirin Gasar Kur’ani Mai Tsarki Ta Kasar Morocco

An Fara Shirin Gasar Kur’ani Mai Tsarki Ta Kasar Morocco

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da shirin gasar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na goma sha hudu a kasar Morocco.
16 Mar 2018, 21:30
Taro Kan Mahangar Musulunci Dangane Da Sauran Imlmomi A Jami’ar Texas

Taro Kan Mahangar Musulunci Dangane Da Sauran Imlmomi A Jami’ar Texas

Bangaren kasa da kasa, za a gudana da wani zaman taron karawa juna sani a jami’at San Antonio kan mahangar addinin muslunci dangane da sauran ilmomi da...
15 Mar 2018, 23:39
An Bai Wa Birnin Quds Matsayin Babban Birnin Raya Tarihi Musulunci

An Bai Wa Birnin Quds Matsayin Babban Birnin Raya Tarihi Musulunci

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen larabawa ta zabi birnin Quds a matsayin babban raya tarihin musulunci.
14 Mar 2018, 19:56
Musulunci Zai Zama Addini Mafi Girma A Duniya A Shekarar 2070

Musulunci Zai Zama Addini Mafi Girma A Duniya A Shekarar 2070

Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar bincike da hasashe a kasar Amurka ta bayyana cewa addinin muslunci zai zama addini mafi girma a duniya daga zuwa 2070.
14 Mar 2018, 19:54
An Bude Bangaren Kwana Na Mata A Cibiyar Ilimi Ta Kasar Ghana

An Bude Bangaren Kwana Na Mata A Cibiyar Ilimi Ta Kasar Ghana

Bangaren kasa da kasa, an bude bangaren kwana na makarantar hauza a kasar Ghana.
13 Mar 2018, 22:52
Za A Kafa Wata Cibiyar Musulunci Domin Yaki Da Tsatsauran Ra'ayi A Kenya

Za A Kafa Wata Cibiyar Musulunci Domin Yaki Da Tsatsauran Ra'ayi A Kenya

Bangaren kasa da kasa, za a gina wata cibiyar yaki da tsatsauran ra'ayin addinin musucni a kasar Kenya.
13 Mar 2018, 22:50
Masallatai Ba Za Su Tsoma Baki A Cikin Hakokin Zaben Kasar Ba

Masallatai Ba Za Su Tsoma Baki A Cikin Hakokin Zaben Kasar Ba

Bangaren kasa da kasa, ministan ma’ikatar harkokin addini kasar Masar ya ce masallatai ba za su saka baki cikin harkar zaben kasar ba.
12 Mar 2018, 22:38
Ana Kokarin Ganin An Sako Mata 13 Daga Gidan Kason Bahrain

Ana Kokarin Ganin An Sako Mata 13 Daga Gidan Kason Bahrain

Bangaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin kare hakkin bil adama na kokarin ganin an sani wasu mata da ake tsare da su a kurkukun masarautar Bahrain.
10 Mar 2018, 23:14
Rumbun Hotuna