Yayin da sojojin da ke mulkin Myanmar ke ci gaba da muzgunawa Musulman Rohingya, kasashen musulmin ba sa daukar wani mataki da ya dace na tallafa musu.
Lambar Labari: 3489758 Ranar Watsawa : 2023/09/04
Tehran (IQNA) Tawagar Myanmar ta kai ziyara sansanonin ‘yan gudun hijirar Rohingya da ke Bangladesh a wannan makon domin tantance halin da ‘yan gudun hijira dari da suka koma Myanmar domin gudanar da aikin mayar da matukin jirgi zuwa gida.
Lambar Labari: 3488819 Ranar Watsawa : 2023/03/16
Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen Bangladesh ya bukaci kasar Libya da ta ci gaba da tallafawa kokarin kasarsa na mayar da Musulman Rohingya zuwa kasarsu.
Lambar Labari: 3488057 Ranar Watsawa : 2022/10/23
Majalisar dinkin duniya ta bukaci a mayar da batun kisan kiyashin ‘yan kabilar Rohingyaa Myanmar zuwa kotun manyan laifuka ta duniya.
Lambar Labari: 3484194 Ranar Watsawa : 2019/10/26
Bangaren kasa da kasa, ‘yan kabilar Rohingya sun ce majalisar dinkin duniya ta kasa daukar nauyin ilimin yaransu.
Lambar Labari: 3484133 Ranar Watsawa : 2019/10/08
Firayi ministan Malaysia ya tattauna shugabar kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya.
Lambar Labari: 3484122 Ranar Watsawa : 2019/10/05
Bangaren kasa da kasa, rahoton majalisar dinkin duniya ya tabbatar da cewa gwamnatin Myanmar ta yi kisan kiyashi kan musulmin Rohingya.
Lambar Labari: 3484060 Ranar Watsawa : 2019/09/17
Bangaren kasa da kasa, dubban ‘yan gudun hijirar Rohingya a kasar Bangaladesh sun bukaci hakkokinsu.
Lambar Labari: 3483987 Ranar Watsawa : 2019/08/25
Babbar jami’ar majalisar duniya kan rikicin Myanmar ta bayyana cewa; yanayin da ‘yan kabilar Rohingya suke ciki bai dace da komawarsu Myanmar ba.
Lambar Labari: 3483876 Ranar Watsawa : 2019/07/24
Bangaren kasa da kasa, rahoton majalisar dinkin duniya ya yi nuni da irin mawiyacin halin da dubban kanan yara suke ciki yan kabilar Rohingya a Bangaladesh.
Lambar Labari: 3483833 Ranar Watsawa : 2019/07/12
Babban bankin duniya ya bayar da tallafin kudade da suka kai dala miliyan 165 ga 'yan gudun hijirar Rohingya da suke tsugunne a kasar Bangaladesh.
Lambar Labari: 3483442 Ranar Watsawa : 2019/03/10
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta bukaci gwamnatin kasar Bangaladesh da ta ci gaba da daukar nauyin bakuncin ‘yan gudun hijirar Rohingya zuwa wani lokaci.
Lambar Labari: 3483419 Ranar Watsawa : 2019/03/02
Sojojin gwamnatin kasar Myanamar sun kasha wani matashi musulmi tare da jikkata wasu ba tare da sun aikata wani laifi ba.
Lambar Labari: 3483319 Ranar Watsawa : 2019/01/16
Gwamnatin kasar Japan ta bayar da taimakon kudi har dala miliyan 5 ga musulmin Rohingya 'yan kasar Myanmar da suke gudun hijira a Bangaladesh.
Lambar Labari: 3483302 Ranar Watsawa : 2019/01/09
Wata cibiyar bayar da agaji da jin kai mai zaman kanta a kasar Canada ta bayar da dala miliyan 100 a matsayin taimako ga kananan yara 'yan kabilar Rohingya da kuma yaran Syria.
Lambar Labari: 3483192 Ranar Watsawa : 2018/12/07
Bangaren kasa da kasa, an fuskanci matasala a ranar farko da aka sanya domin komawar tawaga ta farko ta ‘yan kabilar Rohingya zuwa kasar Myanmar daga Bangaladesh.
Lambar Labari: 3483130 Ranar Watsawa : 2018/11/16
Bangaren kasa da kasa, kwamitin kae hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya nuna rahotonsa dangane da cin zarafin ‘yan kabilar Rohingya.
Lambar Labari: 3482971 Ranar Watsawa : 2018/09/10
Bangaren kasa da kasa, kotun gwamnatin Myanmar ta yanke hukuncin daurin shekaru 7a gidan kaso a kan 'yan jarida biyu masu aiki da Reuters saboda fallasa wani sirri na kasar.
Lambar Labari: 3482949 Ranar Watsawa : 2018/09/03
Bangaren kasa da kasa, gwamnatn kasar China bata amince da dorawa gwamnatin Myanmar alhakin kisan muuslmin kasar ba.
Lambar Labari: 3482933 Ranar Watsawa : 2018/08/28
Kwamitin kare hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya ya kammala dukkanin bincikensa kan rahotannin da ya harhada kan kisan gillar da aka yi wa musulmin Rohingya a kasar Mayanmar.
Lambar Labari: 3482930 Ranar Watsawa : 2018/08/27