iqna

IQNA

Halima Aden
Halima Aden 'yar asalin kasar Somalia ce da ke zaune a kasar Amurka, wadda take tallar suturar hijabin musulunci, wadda tun daga bazarar 2018 ta zama jakadiyar Hukumar UNICEF.
Lambar Labari: 3483202    Ranar Watsawa : 2018/12/10