IQNA

Shimfidar Buda Bakin Musulmi Da Kirista A Kasar Masar

14:44 - May 14, 2020
Lambar Labari: 3484795
Tehran (IQNA) tun daga shekara ta 1985 aka aka fara gudanar da buda na kirista da musulmia  cikin watan azumi a Masar.

Shafin yada labarai na Fetris ya bayar da rahoton cewa, har yanzu al’ummar Masar kiristoci da musulmi suna ci gaba da raya kyakkyawar al’adar nan ta yin buda baki tsakanin musulmi da kirista  acikin watan Ramadan, wadda aka fara tun 1985, kuma bayan juyin 25 Janairu 2011 aka ci gaba da ita.

 

3898704

 

Abubuwan Da Ya Shafa: masar ci gaba kirista
captcha