Bangren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro kan gajiyarwa irin ta kur’ani mai tsarki a jami’ar Bani Yusuf da ke kasar masar.
2015 Nov 06 , 22:31
Bangaren kasa da kasa, majiyoyin kungiyar mayakan kurdawa ta Peshmarga ta bayyana cewa yan ta’addan Daesh sun tarwatsa wata babbar majami’a a yankin Talkaif tazarar kilo mita 520 a rewacin Bagdad.
2015 Nov 06 , 22:29
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin malaman mabiya tafarkin shi’a a yankin Al-awamiyyah sun bukaci da a yi wa Ataollah Nimr afuwa kan hukuncin da aka yanke masa.
2015 Nov 06 , 22:28
Bangaren kasa da kasa, mamaba a kwamitin kula da harkokin ilimi y ace adadin mahardata kur’ani mai tsarki ya haura miliyan daya a kasar Morocco.
2015 Nov 05 , 20:22
Bangaren kasa da kasa, babban mai bayar da fatawa a birnin Quds ya yi gargadi dangane da yada wani kr’ani da aka buga da kura kurai a cikinsa.
2015 Nov 05 , 20:20
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da kame masu neman sauyi na lumana a kasar Bahrain babu akkautawa a cikin lokutan nan.
2015 Nov 04 , 23:25
Bangaren kasa da kasa, babbar jami’a mai kula da siyasar wajen tarayyar turai ta bayyana muslunci a matsayin addinin da baya nuna wariya ga dan adam
2015 Nov 04 , 23:24
Bangaren kasa da kasa, babban malamin yahudawa ya bayyana cewa shigar yahudawa a cikin harabar masallacin quds bisa ga abin da majalisar malaman yahudawa ta amince shi haram ne.
2015 Nov 03 , 18:56
Bangaren kasa da kasa, Oprah Winfrey mace mafi shahara a duniya za ta gabatar da wani shiri mai taken belief da zai bayyana kyawawan lamurra kan muslunci.
2015 Nov 03 , 18:54
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta bukaci hanzarta sakin jagoran ‘yan adawar kasar Bahrain Sheikh Ali Salman.
2015 Nov 01 , 22:48
Bangaren kasa da kasa, masu rajin kare hakkinbil adama sun zargi kasar Saudiyya da yin amfani da makaman da aka haramta a duniya a kan al’ummar kasar Yemen.
2015 Nov 01 , 22:43
Bangaren kasa da kasa, Babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta ce kai hare-hare kan masallatan musulmi haramun ne.
2015 Nov 01 , 22:38