IQNA

Cibiyar Buga Kwafin Alqur'ani a Malaysia

PUTRAJAYA (IQNA) – Nasyrul Quran Complex a Putrajaya ita ce cibiyar buga kur’ani mafi girma a kudu maso gabashin Asiya.

Yanzu haka cibiyar tana karbar bakuncin Restu Global Quran Arts Festival, taron kwanaki 10 wanda aka bude ranar 20 ga Janairu, 2023.