IQNA

Gasar kur'ani mai tsarki ta Iran karo na 39: Zagaye na share fage na rukunin maza

MASHHAD (IQNA) A yau Lahadi ne aka bude zagayen farko na gasar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 39 na kasar Iran a birnin Mashhad.

Kwamitin masu sasantawa za su yi nazari a kan wasannin da aka riga aka yi na mahalarta taron kuma za su zabi wadanda za su fafata a matakin karshe da za a fara ranar 18 ga Fabrairu.