IQNA

Taron kasa da kasa a Tehran Domin karrama Ayatullah Mesbah Yazdi

Tehran (IQNA) An gudanar da babban taron kasa da kasa a nan Tehran a yau Asabar domin karrama fitaccen malamin nan Ayatullah Mesbah Yazdi.

An shirya shi ne a bikin cika shekaru biyu da rasuwar malamin kuma aka yi masa lakabi da ‘Shugaban Tunani’.