IQNA

Fitilar Kirsimeti Na Haskakawa A Duniya

TEHRAN (IQNA) – Miliyoyin mutane ne ke gudanar da bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara a fadin duniya.

Miliyoyin mutane ne ke gudanar da bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara a fadin duniya, yayin da fitulun kyalkyali na daga cikin manyan kayan ado na bukukuwa.