IQNA

Taron nuna fina-finai na kasa na Iran a karo na 16 a birnin Tehran

Tehran (IQNA) - An kammala bikin nuna fina-finai na kasa da kasa na Iran "Cinema Verite" karo na 16 a birnin Tehran.

An kammala bikin nuna fina-finai na kasa da kasa na Iran "Cinema Verite" karo na 16 a birnin Tehran bayan share tsawon kwanaki shida ana gudanar da shi.