IQNA

Yanayin kaka a tsakiyar Iran

ISFAHAN (IQNA) –  Yanayin Lambuna da wuraren shakatawa a birnin Isfahan na kasar Iran.

Lambuna da wuraren shakatawa a birnin Isfahan na kasar Iran, a lokacin da kaka ke shirin shigowa da kuma lokacin sauyin yanayi.