IQNA

Daliban Jami'ar Almustafa Suna Halartar Baje Kolin Kur'ani

23:57 - May 19, 2019
Lambar Labari: 3483656
Bangaren kasa da kasa, dalban jami'ar Almustafa (S) suna halartar babban baje kolin kur'ani na kasa d kasa.

Kamfanin dillancin labara iqna,Hojjatol Islam Yusuf Muhammdi shi ne ke  jagoranatar dalban jami'ar Almustafa (S) a wurin babban baje kolin kur'ani na kasa d kasa 

An bude wannan baje koli ne  tare da halartar wakilai na dukaknin bangarori, da suka hada da cibiyoyin addini, da kuma ma’aikatun gwamnati, da wakilai daga majalisar dokoki, sai kuma malaman addini da masana daga jami’oi daban-daban.

Daga cikin bangarori dari bakawai da aka gabatar ga babban kwamitin tantance ayyukan baje kolin, abubuwa 126 ne aka iya tantancewa wanda kuma  ahalin yanzu baje kolin zai takaita a kansu ne. daga ciki akwai nuna nau’oin kwafin kur’ani da aka rubuta su da kuma buga su ta hanyar yin amfani da fasaha ta musamman ta zamani.

Sai kuma wasu sauran bangarorin ad suka shafi yadda aka samar da hanyoyi rubutun kur’ani ta yanar gizo da kuma hada sautukan karau domin koyarwar cikin sauki, sauran bangarori wadanda a karon farko ne aka fara nuna su.

Haka nan kuma taron baje kolin wanda shi ne karo na ashirin da bakwai da ake gudanar da shia  cikin wane watan aumin ramadan mai alfarma, yana samun halartar wakilan kamfanonin buga littafai na cikin cikin gida kuma na kasashen ketare, inda kamfanoni daga kasashe goma suka kawo nasu kayan da suke samarwa.

3812684

 

captcha