Zaman Taron Tattaunawar Addinai Na 6 A Hamburg Na Mata Zalla
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron tattaunawar addinai karo na 6 da ya kenaci mata mai taken (( Da salla da ibada mun ketare iyakoki mu zama mafi kusanci da juna)) a cibiyar musulunci ta birnin Hamburg.